Ruhotanni kimanin mutane biyar suka mutu tare da jikkata wasu da dama, kuma adadin wadanda suka mutu na iya karuwa.
‘Yar Kunar bakin waken ta kai harin ne sanye da hijabi cikin karamar mota mai kafa uku da ake kira Keke napep.
Zuwa yanzu Jami’an tsaro sun killace inda aka kai harin a garin Maiduguri.288